'Yan mata da ke rayuwa a karkara na ci gaba da kaurace wa makarantu sakamakon rashin samun sukunin kula da kansu a lokacin da suke ganin jinin haila na wata-wata a kasar Yuganda.
© 2026 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje.
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results