Liverpool da Manchester United da Real Madrid na sa ido kan Adam Wharton, Manchester United na son Jean-Philippe Mateta ...
Marcus Rashford na son zama mallakin Barcelona, Raheem Sterling ya ƙi tafiya Bundesliga, Tottenham ta gaza ɗauko Maghnes ...
Juventus na son Beto na Everton, Marcus Rashford na iya raba gari da Manchester United, sannan Tottenham da Leeds United da ...
Bincike na baya-bayan nan ya nuna cewa sabbin nau'in ƙwayoyin cutar da aka samu daga ƙwayayen halittu biyu na iya haifar da ...
Jean-Philippe Mateta ya ƙulla yarjejeniya da AC Milan har zuwa 2030, Newcastle ta yi watsi da tayin Fulham na fam miliyan 20 kan Joe Willock, Michael Carrick na son dawo da Marcus Rashford Manchester ...
BBC ta ziyarci waɗannan wurare da ake tsare mutane da suka kasance tsoffin sansanonin sojin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa a ...
Ranar ta kasance kamar kowace rana ga tagwaye Makarem da Ikram, 'yan shekara 18, a lokacin da aka kai wa makarantarsu harin ...
An kuma zarge ta karɓar cin hancin jakunkunan hannu na alfarma da sarƙar lu'u lu'u da wasu kyaututtuka da suka kai won ...
Shugaban jam'iyyar, wanda aka zaɓa a lokacin babban taron Ibadan a watan Nuwamban 2025 ya ce za su bi matakan shari'a domin ...
Saɓani tsakanin ubangida da mabiya ko amini a siyasar Najeriya abu ne da ya daɗe yana faruwa, inda akasari hakan ke faruwa bayan mabiyin a siyasance ya hau mulki kuma ya fara ganin cewa karansa ya kai ...
Wakilan Raheem Sterling suna tattaunawa da ƙungiyoyi bakwai na matakin gasar zakarun Turai, Tottenham da Burnley suna sha'awar ɗan wasan gefen na Ingila, farashin Cole Palmer ya zarce tunanin ...
Brighton ta ƙi amincewa da tayin da Nottingham Forest ta yi wa Lewis Dunk, Chelsea ba za ta amince a dauke mata Cole Palmer ba, yayin da ake sa ran Raheem Sterling zai bar ƙungiyar ta Stamford Bridge.