Zaɓen shugaban ƙasa na ranar 12 ga watan Yunin 1993, shi ne na farko a Najeriya bayan juyin mulki na 1983. Zaɓen ya ƙunshi jam'iyyu biyu; Social Democratic Party (SDP) da National Republican ...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta keɓe 8 ga Maris duk shekara, a matsayin ranar ƴancin mata - da kuma bayyana ƙalubalen da ke gabansu wajen kawo karshen wariyar jinsi a kusan dukkanin ɓangarorin rayuwa.
Rediyo, daya daga cikin dadaddun kafofin yada labarai da ake da su a duniya, Hukumar Raya Ilimi da Al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta ware ranar 13 ga watan Fabarairu, a matsayin ranar rediyo ...
Yau ne ɗaya ga watan Muharram, shekarar 1445 bayan hijira. Ita ce rana ta farko a kalandar Musulunci. An fara amfani da watannin Musulunci ne bayan hijirar Annabi Muhammad (SAW) daga Makka zuwa Madina ...
A yau 17 ga watan Oktoba ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yaki da Talauci a Duniya. Ranar ta bana na zuwa ne a dai dai lokacin da talaucin ke kara yawaita tsakanin al’ummar Duniyar, ...
Masana a Nijar sun duba gudunmawar kafafen yada labarai wajen bunkasa harshen Hausa wanda ake amfani da shi a kasashe 45 albarkacin Ranar Hausa ta Duniya ta bana. Jamhuriyar Nijar ta bi a wannan ...
A Ogoni da ke yankin Niger Delta na Najeriya ana tunawa da ranar 10 ga watan Nuwamba kowace shekara, ranar ke nan da aka kashe dan fafutukar kare muhalli kuma marubuci, Ken Saro-Wiwa inda aka cika ...